Kutigi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kutigi

Wuri
Map
 9°27′N 5°38′E / 9.45°N 5.63°E / 9.45; 5.63

Kutigi gari ne, da ke tsakiyar Najeriya, iyaka da Bida, da makwo da kuma arewacin kogin Niger. Ƙauyen gabaɗaya yana da faɗi da tsaunuka masu birgima, tare da ciyayi da bishiyoyi.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]