Kwalejin Gwamnatin Tarayya ta Kaduna

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Federal Government College, Kaduna an kafa ta a shekarar 25 ga Janairu, 1973. makarantar tana cikin Malali Kaduna

Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Ma'aikatar Ilimi ta Tarayya (Nijeriya) ce ta kafa makarantar a ranar 25 ga Janairu, 1973.

Bangaren ilimi[gyara sashe | gyara masomin]

Makarantar tana da sashin firamare da sakandare, ɗaliban makarantu na iya zaɓar su yi ko na kwana ko na kwana.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]