Kwallon kafa a Gambia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwallon kafa a Gambia
sport in a geographic region (en) Fassara
Bayanai
Facet of (en) Fassara ƙwallon ƙafa
Wasa ƙwallon ƙafa
Wuri
Map
 13°30′N 15°30′W / 13.5°N 15.5°W / 13.5; -15.5

Wasan ƙwallon ƙafa shi ne wasan da ya fi shahara a Gambiya kuma har yanzu yana ƙara samun ɗaukaka.[1][2][3][4][5]

Ƙungiyar kwallon kafa ta kasa[gyara sashe | gyara masomin]

Tawagar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambiya, wadda ake yiwa laƙabi da kunami, ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Gambia da kuma hukumar ƙwallon ƙafa ta Gambiya ce ke tafiyar da ita. Ba su taɓa shiga gasar cin kofin duniya ba . A gasar cin kofin Afrika ta shekarar 2021 Gambia ta kai zagaye na biyu na gasar a karon farko.[6]

Tsarin gasar maza[gyara sashe | gyara masomin]

GFA League First Division[gyara sashe | gyara masomin]

A halin yanzu rukunin farko na GFA yana da ƙungiyoyi goma sha biyu da ke fafatawa a cikinta. Kulob din da ya fi nasara shi ne Wallidan .

Duba kuma[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "FIFA reaffirms commitment to develop Gambian football - Daily Observer". Observer.gm. 2013-10-10. Archived from the original on 2013-12-10. Retrieved 2013-12-06.
  2. "Gambia Football Federation – Manifesto - The Point Newspaper, Banjul, The Gambia". Thepoint.gm. 2013-07-23. Retrieved 2013-12-06.
  3. "FIFA to engage in Gambia's football capacity building - The Point Newspaper, Banjul, The Gambia". Thepoint.gm. 2013-10-10. Retrieved 2013-12-06.
  4. "Swedish national to build state-of-the-art football academy in Gambia - Daily Observer". Observer.gm. 2013-09-16. Archived from the original on 2013-12-10. Retrieved 2013-12-06.
  5. "Football in Gambia: Big dreams from Mustapha Kebbeh". Daily Maverick. 2013-09-30. Retrieved 2013-12-06.
  6. "The Gambia clinch famous win over Guinea". BBC Sport.