Kyiv Camerata
Appearance
|
musical ensemble (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Farawa | 1977 |
| Director / manager (en) |
Valeriy Matyuchin (en) |
| Ƙasa | Ukraniya |
| Location of formation (en) | Kiev |
| Nau'in |
classical music (en) |
| Ƙasa da aka fara | Ukraniya |
| Shafin yanar gizo | kievkamerata.org |
| Wuri | |
| Ƴantacciyar ƙasa | Ukraniya |
| Babban birni | Kiev |


Ƙungiyar Kyiv Camerata ta ƙasa ƙungiyar mawaka ce a Kyiv.[1] Babban farfajiyar ayyukan da suka kirkira sun kunshi habaka wakokin kasar Ukraine wanda mawakan kasar sukayi da kuma wakilcin aikinsu a kasashen waje.[2] Bikin Kyiv Camerata kuma ya hada da ƙaddamar da ayyuka na kishin ƙasa.[3]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Roman Rewakowicz". culture.pl (in Polish). Retrieved February 18, 2022.
- ↑ Melnyk, Myron (March 18, 2016). "Violinist Solomiya Ivakhiv releases unique CD of Classical Ukrainian works". ukrweekly.com. Retrieved February 18, 2022.
- ↑ "Prešeren Fund Prizes 2019: Who Won, & Why". total-slovenia-news.com. February 8, 2019. Retrieved February 18,2022.