Kyushu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tsibirin Kyushu a cikin tsibirin Japan.

Kyushu (lafazi: /kiyushu/) tsibiri ne, da ke a Asiya ta Arewa maso Gabas. Bangaren Japan ne. Tana da filin marubba’in kilomita 36,782 da yawan mutane 12,970,479 (bisa ga jimillar shekarar 2016).