La Collá, Siero
Appearance
![]() | ||||
---|---|---|---|---|
parish of Asturias (en) ![]() ![]() | ||||
Bayanai | ||||
Ƙasa | Ispaniya | |||
Kasancewa a yanki na lokaci | UTC+01:00 | |||
Sun raba iyaka da |
Muñó (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | |||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Ispaniya | |||
Autonomous community of Spain (en) ![]() | Asturias (en) ![]() | |||
Province of Spain (en) ![]() | Province of Asturias (en) ![]() | |||
Council of Asturies (en) ![]() | Siero (en) ![]() |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/3/31/Fluorite%2C_La_Collada%2C_Asturias%2C_Spain.jpg/220px-Fluorite%2C_La_Collada%2C_Asturias%2C_Spain.jpg)
La Collá (a baya La Collada ) yanki ne (yanki na gudanarwa) a cikin Siero, ya kasan ce wata karamar hukuma ce a cikin lardin da kuma yankin Asturias mai cin gashin kanta, a arewacin Spain .
Tanada 6.67 square kilometres (2.58 sq mi) a cikin girma, kuma yana kan hawa na 737 metres (2,418 ft) sama da matakin teku. Yawan jama'a 237 ( INE 2007). Lambar akwatin gidan waya ita ce 33519.
Kauyuka da ƙauyuka[gyara sashe | gyara masomin]
- La Collatrás (a baya Atrás)
- Ceñal
- Fresno (a baya El Fresno)
- Güergu (a baya Huergo)