Laburare Na Ƙasar Ivory Coast

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Laburare Na Ƙasar Ivory Coast
Bayanai
Iri national library (en) Fassara
Ƙasa Ivory Coast
Mulki
Hedkwata Abidjan

Laburare na ƙasar Ivory Coast (French: Bibliothèque Nationale de Côte d'Ivoire) yana cikin Abidjan, Ivory Coast.[1]

An rufe shi a cikin shekarar 2006 saboda rashin kuɗi kuma sabuwar ƙungiyar da Adjiman Nandoh Chantal ke jagoranta tana aiki tun a watan Fabrairu 2008 kuma tana da niyyar dawo da sabunta cibiyar.[2] Tun daga watan Oktoba 2009, 85% na ginin har yanzu yana rufe. Sashen da ake da shi kawai shine Sashen Yara, wanda a ka buɗe baya a cikin shekarar 2008 godiya ga kamfanin Mitsubishi (cost). : 31.492.000 CFA Franc) [3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Bibliothèque Nationale de Côte d'Ivoire" (in French). Archived from the original on July 15, 2011. Retrieved July 17, 2022.
  2. Marcel Lajeunesse, ed. (2008). "Côte d'Ivoire". Les Bibliothèques nationales de la francophonie (PDF) (in French) (3rd ed.). Bibliothèque et Archives nationales du Québec . OCLC 401164333 .
  3. http://news.abidjan.net/article/?n=345040[permanent dead link] (in French)
  4. "Cote d'Ivoire" , World Report 2010 , The Hague: International Federation of Library Associations , OCLC 225182140 , "Freedom of access to information" (Includes information about the national library).