Laburaren kasa na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo
Appearance
Laburaren kasa na Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | national library (en) |
Ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1974 |
Laburaren Ƙasa na Jamhuriyar Dimokuradiyyar Kwango ( French: Bibliothèque Nationale de la République démocratique du Congo) yana cikin Kinshasa kuma an kafa shi a cikin shekarar 1974 a matsayin ofishi a cikin Ma'aikatar Al'adu da Fasaha.[1] A shekarar 1989, ya zama mai cin gashin kansa a karkashin umarnin shugaban kasa. [2]
A cikin shekarar 2009, Laburaren ya sami shirin $15 miliyan daga Model Majalisar Dinkin Duniya na Jami'ar Chicago da UNESCO don sabunta kayan aiki, horar da membobin ma'aikata da siyan sabbin fasaha da kayayyaki.[3] Duk da cewa dakin karatu na dauke da hotunan tarihi sama da dubu bakwai na tarihin siyasa da al'adun kasar, kashi 25% ne kawai aka duba sakamakon karancin kayan aiki. [4]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bibliotheque Nationale de la Republique Democratique du Congo , National Libraries of Africa]
- ↑ Marcel, Lajeunesse; Henri Sene (December 2004). "Legislation for library and information services in French-speaking Africa revisited". The International Information & Library Review . 36 (4): 367–380. doi :10.1016/ j.iilr.2004.03.002 .Empty citation (help)
- ↑ "DR Congo: National Library-MONUC contributes to preserve "the memory of the nation" " . UN Organization Mission in the Democratic Republic of Congo. Retrieved 9 November 2013.
- ↑ "7000 photos of the history of the DRC held at the NLC, says Mansoka" . mediacongo.net. Retrieved 9 November 2013.