Ladidi Fagge
Appearance
Ladidi Fagge tsohuwar jaruma ce a masana antar fim ta kasar Hausa wato masana'antar Kannywood, tana taka rawa a matakin iyaye, anfi sawo ya a fim a matsayin uwar mji .
Takaitaccen Tarihin ta
[gyara sashe | gyara masomin]Ladidi fagge an haifeta a garin Fagge, a kwanakin baya Anji rade radin cewa jarumar ta rasu bayan tayi jinya, daga baya aka tabbatar da Bata mutu ba inda har akai hira da ita , tace tati fama da rashin lafiyan sosai , jarumar tayi fina finai da dama a Masana antar kanniwud da yawa irin.[1]
- Carbine kwai
- Umarni uwa
- Dan marayan Zaki
- Halisa
- Hurumi
- Da sauran su[2]