Jump to content

Lala Wane

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lala Wane
Rayuwa
Haihuwa Pikine (en) Fassara, 15 ga Yuli, 1989 (35 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Nauyi 78 kg
Tsayi 70 in

Lala Wane (an haife ta a ranar 15 ga watan Yulin shekara ta 1989) ƴar wasan Ƙwallon Kwando ce ta Senegal a kungiyar USO Basket. Ta wakilci Senegal a Gasar kwallon kwando a gasar Olympics ta 2016. [1]

Bayanan da aka ambata

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Profile". FIBA.com. Archived from the original on September 28, 2016. Retrieved 20 August 2016.