Lamia Eddinari
Appearance
Lamia Eddinari | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 ga Yuli, 1999 (25 shekaru) |
ƙasa | Moroko |
Ƴan uwa | |
Ahali | Chaimae Edinari |
Sana'a | |
Sana'a | judoka (en) |
Lamia Eddinari (an haife ta a ranar 19 ga watan Yulin shekara ta 1999) 'yar wasan judoka ce ta ƙasar Maroko .[1] Nasararta ta ƙarshe ta kasance a gasar zakarun Afirka ta 2019 inda ta lashe lambar zinare a cikin rabin nauyin mata 52 kg.[2]
Nasarar da aka samu
[gyara sashe | gyara masomin]Eddinari ta lashe lambar tagulla a wasannin Afirka a Rabat a shekarar 2019. Ta kuma lashe lambar tagulla a African Open a Dakar a shekarar 2021.[3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Lamia EDDINARI". International Judo Federation. Retrieved 2022-06-20.
- ↑ "Judo - Lamia Eddinari (Morocco)". www.the-sports.org. Retrieved 2022-06-20.
- ↑ "JudoInside - Lamia Eddinari Judoka". www.judoinside.com. Retrieved 2022-06-20.