Lamyaa Bekkali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lamyaa Bekkali
Rayuwa
Haihuwa 10 Mayu 1989 (34 shekaru)
ƙasa Moroko
Harshen uwa Abzinanci
Karatu
Harsuna Larabci
Abzinanci
Sana'a
Sana'a taekwondo athlete (en) Fassara

Lamyaa Bekkali (an haife ta a ranar 10 ga watan Mayu shekara ta 1989) 'yar wasan Taekwondo ce ta ƙasar Maroko.

Ta lashe lambar azurfa a bantamweight a Gasar Cin Kofin Duniya ta Taekwondo ta 2011, bayan Ana Zaninović ta ci ta a wasan karshe. Nasarorin da ta samu a Gasar Cin Kofin Taekwondo ta Afirka sun hada da lambobin zinare a 2009 da 2010, da kuma lambar tagulla a 2014. [1]

Bayanan da aka ambata[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Bekkali, Lamyaa". taekwondodata.com. Retrieved 13 July 2019.