Lau (Nijeriya)
Appearance
(an turo daga Lau, Nigeria)
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Taraba | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 63,524 (1991) | |||
| • Yawan mutane | 38.27 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,660 km² | |||
| Bayanan Tuntuɓa | ||||
| Kasancewa a yanki na lokaci | ||||

Lau Ƙaramar hukuma ce, kuma ta kasance ɗaya daga cikin Kananan hukumomin dasuke a jihar Taraba state wadda take a Arewa maso Gabas a kasar Nijeriya.[1]
