Leeanda Reddy
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa | Durban, |
| Sana'a | |
| Sana'a | jarumi da ɗan wasan kwaikwayo |
| IMDb | nm1997115 |
Leeanda Antoinette Reddy ƴar wasan Afirka ta Kudu ce. An fi saninta da rawar da ta taka a cikin shahararrun jerin shirin Cape Town, Scandal! da Isidingo.[1]
Rayuwar ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]An haife ta a Durban, Afirka ta Kudu kuma ƴar asalin Indiya ce. [2] Ta yi yarinta a Chatsworth da Phoenix a Durban. Ta yi karatunta a Crystal Point Secondary School, sannan ta samu digiri na biyu a fannin Speech and Drama a Jami'ar KwaZulu-Natal da ke Durban.[2]

Ta auri abokin zamanta Clive Chetty. Ma'auratan suna da ƴaƴa maza biyu.[ana buƙatar hujja]
Fina-finai
[gyara sashe | gyara masomin]| Year | Film | Role | Genre | Ref. |
|---|---|---|---|---|
| 2005 | Scandal! | Vanashree Devan | TV series | |
| 2008 | Life Is Wild | Airline Sales Assistant | TV series | |
| 2008 | Mr. Bones 2: Back from the Past | Reshmi | Film | |
| 2012 | iNkaba | Prevashnee | TV series | |
| 2013 | Diana | Nasreen | Film | |
| 2015 | Isidingo | Detective Inspector Priyanka Naicker | TV series | |
| 2015 | Cape Town | Kumari Nayar | TV mini-series | |
| 2015 | Zero Tolerance | Rekha Patel | Film | |
| 2017 | The Dark Tower | Dr. Weizak | Film | |
| 2019 | 3 Days to Go | Janet | Film | |
| 2020 | Legacy | Nirvana | TV series | |
| 2021 | Reyka | Sewsunker | TV series |
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "LEEANDA REDDY – JHB". top-comedians. 2020-11-23.
- ↑ 2.0 2.1 "Leeanda Reddy". briefly. 2020-11-23. Retrieved 2020-11-23.