Jump to content

Leila Farsakh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Leila Farsakh
Rayuwa
Haihuwa 1967 (57/58 shekaru)
ƙasa State of Palestine
Karatu
Makaranta University of Cambridge (mul) Fassara
Jami'ar Harvard
University of London (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Malami
Employers University of Massachusetts Boston (en) Fassara

Leila Farsakh (Arabic) (an haife ta a shekara ta 1967) masaniyar tattalin arzikin siyasa ce, ta Palasdinawa wanda aka haifa a Jordan kuma Farfesa ce ta Kimiyyar Siyasa a Jami'ar Massachusetts Boston.[1][2] Yankin kwarewarta shine Siyasa ta Gabas ta Tsakiya,Siyasa ta Kwatanta,da Siyasa ta Rikicin Larabawa da Isra'ila.Farsakh tana da MPhil daga Jami'ar Cambridge,Burtaniya (1990) da PhD daga Jami'an London (2003).[1]

  1. 1.0 1.1 "UMass Boston Political Scientist Focuses on a New Civic Blueprint for Jerusalem". University of Massachusetts Boston. Archived from the original on 9 May 2007. Retrieved 2007-09-11.
  2. "Leila Farsakh". UMass Boston. Retrieved 27 May 2024.