Jump to content

Lena Niang

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lena Niang
Rayuwa
Haihuwa Dakar, 20 Satumba 1996 (27 shekaru)
ƙasa Senegal
Karatu
Makaranta Temple University (en) Fassara
North Carolina State University (en) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara

Lena Niang (an haife ta 20 Satumba 1996) ƴar wasan ƙwallon kwando ce ta Senegal mai yin wasa a Temple Owls da ƙungiyar ƙasa ta Senegal.[1]

Ta wakilci Senegal a Gasar Afrobasket na Mata na 2019 . [2]

  1. Afrobasket.com profile[permanent dead link]
  2. 2019 Women's Afrobasket profile