Les griffes du passé

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Les griffes du passé
Asali
Lokacin bugawa 2015
Asalin suna غرام وانتقام da Les Griffes du Passé
Ƙasar asali Moroko
Characteristics
Harshe Larabci
During 98 Dakika
Direction and screenplay
Darekta Abdelkrim Derkaoui
'yan wasa
External links

Les griffes du passé fim ne da aka shirya shi a shekarar 2014 wanda Abdelkrim Derkaoui ya jagoranta.[1][2] Fim ɗin yana nuni ne zuwa ga abubuwa biyu na gaske. Na farko shi ne na Amina Filali da ta kashe kanta bayan an tilasta mata auren wanda ya yi mata fyade. Na biyu kuma shine na wata mata da aka yi mata fyade sannan aka yanke mata hukuncin ɗaurin shekaru bakwai a gidan yari bayan ta yanke al'aurar wanda ya yi mata fyaden.[3][4]

Takaitaccen bayani[gyara sashe | gyara masomin]

Wasan kwaikwayon yana ba da labarin Bouchra, ma'aikaciyar jinya mai kwazo wacce ta ceci rayuwar jami'i Karim, wanda ke aiki tare da brigad ɗinsa don rushe ƙungiyar ta'addanci. Ya faɗa cikin soyayya da ita kuma daga karshe ya aure ta. A lokaci guda, Kwamishinan Trabelsi, abokin aiki na Karim, yana binciken jerin kisan kai masu ban mamaki, masu tada hankali wanda ya zama sakamakon fansa marar iyaka bayan da ba a yi adalci ba.[5]

'Yan wasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Narjis Hallak
  • Ayoub Layousifi
  • Bouchra Khalid
  • Ahmed Saguiya
  • Mouhcine Malzi
  • Karim Doniazale
  • Abdelghani Sennak
  • Noureddine Bikr
  • Abdellatif Chagra
  • Amin Benjelloun
  • Majid Lakroun
  • Anis Elkouhen
  • Toufik Benjelloun
  • Rabi'u Rafi

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. ":: CENTRE CINEMATOGRAPHIQUE MAROCAIN ::". www.ccm.ma. Retrieved 2021-11-16.
  2. MATIN, LE. "Le Matin - Abdelkrim Derkaoui dévoile "Les griffes du passé"". Le Matin (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  3. ""Les griffes du passé" d'Abdelkrim Derkaoui en salles". Libération (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.[permanent dead link]
  4. "" Les griffes du passé ", un film inspiré de l'affaire Amina Filali". Telquel.ma (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.
  5. "Abdelkrim Derkaoui tourne "Les griffes du passé"". Aujourd'hui le Maroc (in Faransanci). Retrieved 2021-11-16.