Lezare
Lezare | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2010 |
Asalin harshe | Amharic (en) |
Ƙasar asali | Habasha |
Characteristics | |
During | 14 Dakika |
Launi | color (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Zelalem Woldemariam (en) |
Marubin wasannin kwaykwayo | Zelalem Woldemariam (en) |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa | Debo Band (en) |
External links | |
Specialized websites
|
Lezare fim ne na shekarar 2009 na ƙasar Habasha. Ya lashe kyautar mafi kyawun gajeren fim a bikin Amakula International Film Festival, 2010[1] da kuma lambar yabo ta (young juri) don mafi kyawun gajeren fim a 2010 African Film Festival na Cordoba.[2]
Takaitaccen bayani
[gyara sashe | gyara masomin]Wani ɗan ƙaramin yaro mai suna Abush ya tashi da yunwa da sanyin safiya a wani ƙaramin kauye. Dama gaban inda yake kwana akwai gidan biredi. Abush yana jin kamshin biredi amma bashi da kuɗi. Ya fara bara domin ya samu kudi ua siyo biredi amma babu wanda ya kula shi. Mutanen ƙauyen sun shagaltu da shirye-shiryen bikin dashen bishiyu da yammacin wannan rana. A ƙarshe, wani dattijo ya ba Abush kuɗi, amma ya roƙe shi ya taimaka masa da dashen bishiyar tukuna. Amma rana ta miƙa, kuma samun abinci yana da wahala.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Dovey, L. (2015). Curating Africa in the Age of Film Festivals. Springer. p. 8. ISBN 9781137404145.
- ↑ Shinn, David H.; Ofcansky, Thomas P. (2013). Historical Dictionary of Ethiopia. Scarecrow Press. p. 172. ISBN 9780810874572.