Liberté I
Appearance
Liberté I | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 1962 |
Asalin suna | Liberté 1 |
Asalin harshe | Faransanci |
Ƙasar asali | Faransa |
Characteristics | |
Genre (en) | comedy drama (en) |
During | 89 Dakika |
Launi | black-and-white (en) |
Direction and screenplay | |
Darekta | Yves Ciampi (mul) |
'yan wasa | |
External links | |
Liberté I fim ne da aka shirya shi a shekarar 1962 na Faransa-Senegal wanda Yves Ciampi ya jagoranta kuma ya bada umarni.[1] An shigar da shi a cikin 1962 Cannes Film Festival.[2]
Labarin fim
[gyara sashe | gyara masomin]Wata ungozoma 'yar ƙasar Senegal da mijinta, wanda ɗan siyasa ne, sun shiga tsakanin zamani da al'ada bayan ƙasarsu ta samu 'yancin kai.[2][3]
'Yan wasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Hassane Fall a matsayin Abdoulaye
- Corinne Marchand a matsayin Anne
- Maurice Ronet a matsayin Michel
- Nanette Senghor a matsayin Aminata
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Liberté 1". unifrance.org. Retrieved 25 March 2014.
- ↑ 2.0 2.1 "Festival de Cannes: Liberté I". festival-cannes.com. Retrieved 23 February 2009.
- ↑ "Liberté 1". unifrance.org. Retrieved 25 March 2014.