Libreville
Jump to navigation
Jump to search
Libreville
farawa | 1849 ![]() |
---|---|
ƙasa | Gabon ![]() |
babban birnin | Gabon, Estuaire Province ![]() |
located in the administrative territorial entity | Libreville ![]() |
located in or next to body of water | Gabon Estuary, Gulf of Guinea ![]() |
coordinate location | 0°23′24″N 9°27′16″E ![]() |
twinned administrative body | Nice, Durban ![]() |
official website | http://libreville.ga ![]() |
Dewey Decimal Classification | ![]() |
Libreville (lafazi : /liberevil/) birni ne, da ke a ƙasar Gabon. Shi ne babban birnin ƙasar Gabon. Libreville tana da yawan jama'a 850'000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Libreville a shekara ta 1849.