Liezl Roux
Appearance
Liezl Roux | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | 25 Mayu 1967 (57 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Afirka ta kudu | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | Dan wasan tsalle-tsalle | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
|
Liezel Roux (an haife ta a ranar 25 ga watan Mayu shekara ta 1967) 'yar Afirka ta Kudu ce Mai jefa javelin da ta yi ritaya.
Ta lashe lambar azurfa a Gasar Cin Kofin Afirka ta 1992, lambar zinare a Gasar cin Kofin Afirka na 1993, [1] da lambar zinare A Wasannin Afirka na 1999. [2]
Mafi kyawun jefawa ita ce mita 50.62, wanda ta samu a watan Maris na shekara ta 2000 a Cape Town.[3]
Bayanan da aka ambata
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "African Championships". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 16 September 2019.
- ↑ "All-Africa Games". GBR Athletics. Athletics Weekly. Retrieved 16 September 2019.
- ↑ Liezl Roux at World Athletics