Jump to content

Lihle Dhlomo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lihle Dhlomo
Rayuwa
Haihuwa Gauteng (en) Fassara, 1990 (35/36 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Sana'a
Sana'a ɗan wasan kwaikwayo da jarumi
IMDb nm6680806

Lihle Dhlomo (an haife ta a shekara ta 1990) ƴar wasan kwaikwayo ce ta Afirka ta Kudu. An fi saninta da rawar da ta taka a fina-finai da jerin talabijin: Seriously Single, The Harvesters, bBetween Friends: Ithala and HG's Shadow Baya ga wasan kwaikwayo, ita ma ƙwararriyar Mai ɗora murya ce, ƴar rawa, haka-zalika mawaƙiya.

An haifeta a shekarar 1990 a Gauteng, South Africa.[1]

YearFilmRoleGenreRef.
2014Between Friends: IthalaLindaFilm
2017HG's ShadowThe WomanShort film
2018The HarvestersProduction managerFilm
2020Seriously SinglePamFilm
2020Durban GenDr PreciousTV series
  1. "Lihle Dhlomo". briefly. Retrieved 12 November 2020.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]