Lilian Cole

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lilian Cole
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 1 ga Augusta, 1985 (38 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Delta Queens (en) Fassara2008-2008
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya2008-2008
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Nauyi 60 kg
Tsayi 1.62 m

Lilian Cole (haihuwa 1 Agusta 1985) ta kasan ce yar Nijeriya ce, mai buga kwallon kafa ta Najeriya, wacce ta buga Najeriya kwallo a bangaren mata a tawagar kwallon kafa ta 2008 a wasannin Olympics .[1]

Duba nan kasa[gyara sashe | gyara masomin]

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara a 2008

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Women's Olympic Football Tournament Beijing – Nigeria Squad List". FIFA. Archived from the original on 5 March 2016. Retrieved 22 October 2012.

Hanyoyin haɗin waje[gyara sashe | gyara masomin]

  • Lilian Cole – FIFA competition record
  • Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Lilian Cole". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020.