Lily Amir-Arjomand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lily Amir-Arjomand
Rayuwa
Haihuwa Tehran, 1938 (85/86 shekaru)
ƙasa Iran
Karatu
Makaranta Rutgers University (en) Fassara
Razi High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da librarian (en) Fassara

Lily Amir-Arjomand (an haifeta a shekara ta 1938)[1] tsohuwar shugabar cibiyar ci gaban basirar yara da matasa ce ta Iran kuma ta kafa tsarin ɗakin karatu na jama'a na yara a Iran.[2]. A lokacin aikinta, Cibiyar ta bunkasa daruruwan dakunan karatu da cibiyoyin al'adu a duk fadin kasar Iran[3]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-20. Retrieved 2023-07-20.
  2. https://books.google.com/books?id=GB_hAAAAMAAJ
  3. https://books.google.com/books?id=efG6AAAAIAAJ

Hanyoyin Hadi na waje[gyara sashe | gyara masomin]