Lindiwe Magwede
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Zimbabwe, 1 Disamba 1991 (33 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||


Lindiwe Magwede (an haife ta a ranar 1 ga watan Disamba shekarar 1991) golan ƙwallon ƙafa ne na ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zimbabwe . Ita mamba ce a kungiyar kwallon kafa ta mata ta Zimbabwe kuma ta wakilci kasar a wasansu na farko a gasar Olympics a gasar Olympics ta lokacin zafi ta shekarar 2016 . [1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Lindiwe Magwede – FIFA competition record