Lobito

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Lobito
Lobito restinga2.jpg
human settlement, municipality of Angola
farawa1843 Gyara
ƙasaAngola Gyara
located in the administrative territorial entityBenguela Province Gyara
coordinate location12°21′35″S 13°31′51″E Gyara
twinned administrative bodySeixal, Sintra Gyara
Lobito.

Lobito birni ne, da ke a ƙasar Angola. Lobito ya na da yawan jama'a 324,050, bisa ga ƙidayar 2014. An gina birnin Lobito a shekara ta 1905.