Jump to content

Loolo Dinebari

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Loolo Dinebari ɗan siyasan Najeriya ne. Ya taɓa zama wakilin Jiha a mazaɓar Khana II a majalisar dokokin jihar Ribas. Ya rasu a watan Satumbar shekarar 2023. [1] [2] [3]

  1. Obeme-Ndukwe, Ifunanya (2023-09-22). "Rivers State House of Assembly loses member, Dinebari Loolo". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  2. "Rivers Assembly member Dinebari Loolo is dead" (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.
  3. Naku, Dennis (2023-09-20). "Rivers Assembly loses member, Rep mourns". Punch Newspapers (in Turanci). Retrieved 2025-01-08.