Lorenzo Fonseca
Lorenzo Fonseca | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Rotterdam, 17 ga Janairu, 1998 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Kingdom of the Netherlands (en) | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga baya |
Lorenzo Soares Fonseca (An haife shi ranar 17 ga watan Nuwamba 1998) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron baya ga ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Portugal Académica de Coimbra. An haife shi a cikin Netherlands, Fonseca yana wakiltar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Cape Verde.
Aikin kulob
[gyara sashe | gyara masomin]Fonseca ya fara wasansa na ƙwararru a kulob ɗin Sparta Rotterdam a wasan 2–2 Eerste Divisie da Jong Ajax a ranar 26 ga watan Afrilu 2019. [1] Kwantiraginsa da Sparta Rotterdam ya ƙare a ranar 1 ga watan Fabrairu 2021.[2]
Fonseca ya rattaba hannu a ƙungiyar FC Den Bosch kan kwantiragi har zuwa karshen kakar wasa a ranar 2, ga watan Fabrairu 2021.[3] [4]
A ranar 9, ga watan Yuli 2021, ya koma kulob ɗin Académica de Coimbra a Portugal.[5]
Ayyukan kasa
[gyara sashe | gyara masomin]d cikin n
waje
[gyara sashe | gyara masomin]- Lorenzo Fonseca at Soccerway
- Lorenzo Fonseca at National-Football-Teams.com
- Lorenzo Fonseca at FootballDatabase.eu
- ↑ "Sparta Rotterdam vs. Ajax II - 26 April 2019 - Soccerway" . us.soccerway.com .
- ↑ "Soares Fonseca per direct weg bij Sparta" . www.voetbalrotterdam.nl (in Dutch). 1 February 2021. Retrieved 2 February 2021.
- ↑ Martens, Jan (2 February 2021). "Voormalig Spartaan Lorenzo Soares Fonseca duikt op bij FC Den Bosch" . Brabants Dagblad. Retrieved 2 February 2021.
- ↑ "Verdediger Lorenzo Soares Fonseca (23) naar FC Den Bosch" (in Dutch). FC Den Bosch. 2 February 2021. Retrieved 2 February 2021.
- ↑ "O roubo de bola é provavelmente a mais subtil de todas as artes" (in Portuguese). Académica de Coimbra . 9 July 2021. Retrieved 26 September 2021.