Loveline Obiji
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa |
Umueze Anam (en) |
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a |
powerlifter (en) |
|
Mahalarcin
| |
Loveline Obiji (an haife ta ranar 11 ga watan Satumba,alif 1990). ƴar Najeriya ce mai ɗaga ƙarfe.[1] Ta fafata a gasar mata na +61 kg a gasar Commonwealth na shekara ta dubu biyu da sha hudu 2014 inda ta samu lambar zinare.[2][3]
A gasar cin kofin duniya ta shekarar 2014 ta kasance wacce ta karɓi lambar zinare a cikin masu nauyin kilogiram 86 a yayinda aka ki Randa Mahmoud damarta ta karshe wajen kafa tarihi a duniya. Duk da haka Mahmoud ta ɗaukaka ƙara kuma an ba ta damar ɗagawa kuma ta lashe kyautar zinarinta gami da kafa tarihi a duniya. A yayinda ita kuma Obiji ta karbi kyautar azurfa. [4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Glasgow 2014 profile". Retrieved 11 October 2014.
- ↑ "Obiji lifts gold No 5 for Nigeria". Niger Showbiz. UK. Retrieved 16 October 2014.
- ↑ Lewis, Daniel (2 August 2014). "Loveline Obiji powers to gold with world record lift". Sports Mole. UK. Retrieved 16 October 2014.
- ↑ Egypts Randa Mahmoud's World Record Lift, Paralympic.org, Retrieved 14 September 2016