Jump to content

Luísa Tomás

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luísa Tomás
Rayuwa
Haihuwa Benguela, 24 ga Maris, 1983 (41 shekaru)
ƙasa Angola
Karatu
Harsuna Portuguese language
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
C.D. Primeiro de Agosto (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Nauyi 82 kg
Tsayi 192 cm
luisa

Luísa Macuto Tomás (an haife shi ranar 24 ga watan Maris ɗin Shekara ta 1983) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon kwando ne na Angola. A gasar Olympics ta lokacin rani ta shekarar ta 2012, ta fafata a cikin tawagar ƙwallon kwando ta mata ta Angola a gasar mata.[1][2]

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]