Jump to content

Luan Rodrigues

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luan Rodrigues
Rayuwa
Cikakken suna Luan Rodrigues Azambuja
Haihuwa Campo Grande (en) Fassara, 16 ga Yuli, 1996 (27 shekaru)
ƙasa Brazil
Mazauni Campo Grande (en) Fassara
Harshen uwa Brazilian Portuguese (en) Fassara
Ƴan uwa
Mahaifi Marcelo Azambuja
Mahaifiya Valquíria Rodrigues
Abokiyar zama Amanda Diniz (en) Fassara
Yara
Karatu
Harsuna Brazilian Portuguese (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Sport Club São Paulo (en) Fassara-2021
Novo Futebol Clube (en) Fassara2017-2018
Luverdense Esporte Clube (en) Fassara2019-2020
Aquidauanense Futebol Clube (en) Fassara2020-2021
Uberlândia E.C. (en) Fassara2022-2022
Clube do Remo (en) Fassara2022-18 ga Faburairu, 2022
Sport Club São Paulo (en) Fassara2022-2022
Associação Atlética Portuguesa (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Ataka
Lamban wasa 11
Nauyi 75 kg
Tsayi 171 cm
Sunan mahaifi Luan Rodrigues
Imani
Addini Katolika

Luan Rodrigues Azambuja, anfi sanin sa da Luan, (an haifeshi ranar 16 ga watan Yulin shekarar 1996). ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Brazil, wanda ke buga gaba.

Ayyukan club/kungiya[gyara sashe | gyara masomin]

A cikin 2015, ya shiga ƙungiyar Esporte Clube Comercial de Campo Grande.

A cikin 2017 ya shiga Novoperário Futebol Clube de Campo Grande.

A cikin 2019 ya shiga Luverdense Esporte Clube de Lucas do Rio Verde.

A cikin 2020 ya shiga Aquidauanense Futebol Clube de Aquidauana a matsayin dan wasan gaba.

A 2021 ya koma Sport Club São Paulo do Rio Grande do Sul a matsayin dan wasan gaba, a watan Disamba ya sanar da barin kungiyar.

A cikin Disamba 2021, an ba da sanarwar cewa ƙungiyar Clube do Remo de Belém za ta ɗauke shi aiki don 2022 kuma a matsayin ɗan wasan gaba.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]