Lubango

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Lubango
Lubango.jpg
human settlement
farawa1885 Gyara
ƙasaAngola Gyara
babban birninHuíla Province Gyara
located in the administrative territorial entityHuíla Province Gyara
coordinate location14°55′0″S 13°30′0″E Gyara


Lubango birni ne, da ke a ƙasar Angola. Shi ne babban yankin Huíla. Lubango ya na da yawan jama'a 256,713, bisa ga ƙidayar 2010. An gina birnin Lubango a shekara ta 1885.