Jump to content

Lucas Martínez Quarta

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lucas Martínez Quarta
Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Rayuwa
HaihuwaMar del Plata (mul) Fassara, 10 Mayu 1996 (30 shekaru)
ƙasaArgentina
Karatu
HarsunaYaren Sifen
Sana'a
Sana'aɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  CA River Plate (mul) Fassara-
  ACF Fiorentina (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewaMai buga baya
Mai buga tsakiya
Nauyi75 kg
Tsayi181 cm
Lucas Martínez Quarta
Lucas Martínez Quarta

Lucas Martínez Quarta[1] (an haife shi ranar 10 ga watan Mayu, 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentine wanda ke taka leda a matsayin tsakiya don ƙungiyar Serie A Fiorentina[2][3] da ƙungiyar kwallon ƙafa Argentina.[4][5]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.