Luk (gungun mawaka)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Luk (gungun mawaka)
musical group (en) Fassara
Bayanai
Farawa 1999
Name (en) Fassara Lюk
Work period (start) (en) Fassara 1999
Discography (en) Fassara Luk discography (en) Fassara
Location of formation (en) Fassara Kharkiv (en) Fassara
Nau'in jazz (en) Fassara
Ƙasa da aka fara Ukraniya
Shafin yanar gizo luk.com.ua
Concert of 5'nizza band - "Reunion" in Moscow. June 5, 2015.
Sunsay Frontman

Luk (Lюk ) gungun mawakan Yukren ne daga Kharkiv. Salon rukunin ya haɗ da jazz acid, lounge da rock. A cikin rubutunsu, mawaƙa suna yawan amfani da harshen Ukraine, Rashanci da Faransanci.

An kafa Luk a shekarar 1999. Sunan ya kuma samo asaline kwatsam ba tare da wani ma’ana ta musamman ba ( люк yana nufin manhole ). Bayan sun fitar da kundi guda hudu Luk sun ba da sanarwar rabewa shekara ta 2011.

Membobi[gyara sashe | gyara masomin]

  • Olha Gerasimov (murya)
  • Oleh Serdyuk (allon madannai)
  • Serhiy Belmas (bass)
  • Velentyn Panyuta (guitar)
  • Oleksandr Kratinov (ganguna)

Wakoki[gyara sashe | gyara masomin]

Albums
  • Yankin yawon bude ido (2002)
  • Lemun tsami (2004)
  • Jima'i (2005)
  • Мамина юность (Mamina Yunost, 2009)
Tari
  • Mafi kyawun Luk (2008)

Hanyoyin waje[gyara sashe | gyara masomin]