Jump to content

Luqman Oyebisi Ilaka

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Luqman Oyebisi Ilaka (an haife shi 21 Disamba 1961) ɗan siyasan Najeriya ne, ɗan kasuwa, mai ba da shawara kan harkokin shari'a da haraji kuma mai taimakon jama'a. An nada shi shugaban ma’aikatan jihar Oyo a karkashin gwamnatin gwamna Seyi Makinde daga 2019 zuwa 2021 a karkashin jam’iyyar PDP.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]