Luxor

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Luxor
Egypt.LuxorTemple.River.01.jpg
birni, tourist attraction
ƙasaMisra Gyara
babban birninLuxor Governorate Gyara
located in the administrative territorial entityLuxor Governorate Gyara
coordinate location25°41′49″N 32°38′32″E Gyara
located in time zoneUTC+02:00 Gyara
twinned administrative bodyKazanlak, Baltimore, Parintins, Shenzhen Gyara
postal code85511 Gyara
official websitehttp://www.luxor.gov.eg/ Gyara
local dialing code0952 Gyara
Dewey Decimal Classification Gyara
Luxor.

Luxor birni ne, da ke a yankin Luxor, a ƙasar Misra. Shi ne babban birnin yankin Luxor. Bisa ga jimillar shekarar 2010, jimilar mutane 687,896. An gina birnin Luxor kafin karni na ashirin da biyu bayan haihuwar Annabi Issa.