M. C. K Ajuluchukwu

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
M. C. K Ajuluchukwu
ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Shekarun haihuwa 1921
Lokacin mutuwa 2003
Sana'a ɗan siyasa

Cif Melie Chikelu Kafundu Ajuluchukwu wanda aka fi sani da M. C. K Ajuluchukwu (1921 zuwa 2003) ɗan jarida ne, ɗan siyasa kuma edita na Najeriya.[1][2] Shi ne Babban Sakatare na farko na Harkar Zikist.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]