Maarja Nummert

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Maarja Nummert
Rayuwa
Haihuwa Antsla rural municipality (en) Fassara, 24 ga Afirilu, 1944 (79 shekaru)
ƙasa Istoniya
Ƴan uwa
Ahali Vaike Pääsuke (en) Fassara
Karatu
Makaranta Estonian Academy of Arts (en) Fassara
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane

Maarja Nummert (an haife ta ashirin da hudu 24 ga watan Afrilu shekara 1944, kusa da Antsla ) wani ɗan ƙasar Estoniya ne wanda ya zana gine-ginen makaranta da yawa. [1] Ta samu lambobin yabo da dama kan aikinta, wani lokaci tana amfani da makarantun kauye kamar na Hageri inda wasu dakunan suke da'ira suna samar da yanayi mai kyau ga yara. [2] Ta kuma tsara Cocin Salem Baptist da ke Tartu wadda ya shahara da kyakyawan sauti. [3]

Magana[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "Maarja Nummert", EAL: Eesti Arkitektidi Liit. (in Estonian) Retrieved 12 February 2012.
  2. Pille Nagel, "Orgaanilised puidust külakoolid" (Village schools in organic wood), Puuinfo. (in Estonian) Retrieved 12 February 2012.
  3. "Tartu Salemi kirik", Kultuuruaken Tartu. (in Estonian) Retrieved 12 February 2012.