Madan Mahatta
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| Haihuwa | 1932 |
| ƙasa | Indiya |
| Mutuwa | 5 ga Maris, 2014 |
| Sana'a | |


Madan Mahatta (an haife shi a shekarar 1932-2014).[1] Yakasance me aikin daukan hoto a kasar India, yakasance yafi sha'awar aikin hotuna masu alaqa da zane.[2] [3] kuma yayi aiki da wasu mutane kamar su Raj Rewal, Charles correa, Habib Rahman da dai sauransu.Yawancin ayyukanshi sunfi yawa a hotuna masu Launi Baƙi da Fari.
Mutuwa
[gyara sashe | gyara masomin]Mahatta ya mutu sanadiyyar cutar daji a ranar 5 ga watan Maris, shekara ta 2014[1]