Jump to content

Mafia Nyame

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mafia Nyame
Haihuwa 7 October 2004
Ghana
Dan kasan Ghana
Aiki Ghana woman Footballer

Mafia Nyame (an haife shi 7 Oktoba 2004) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce 'yar Ghana . [1] [2] An haife ta kuma ta tashi a Ghana, ƴar ƙasar Ghana ce. [2] [3]

Mafia Nyame yana da tsayin santimita 164. [2]

Ƙwallon ƙafa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mafia Nyame 'yar wasan kwallon kafa ce 'yar Ghana kuma tana taka leda a matsayin Attacker . Ta yi wa Faith Ladies FC wasa daga 2001 zuwa 2023 [3] kuma a halin yanzu tana bugawa FAR Rabat wasa. [4] ta buga gasar cin kofin duniya ta mata 'yan kasa da shekaru 20 ta Ghana. [5]


  1. "Mafia Nyame :: FAR Rabat :: Player Profile :: playmakerstats.com". www.playmakerstats.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.
  2. 2.0 2.1 2.2 "Ghana - M. Nyame - Profile with news, career statistics and history - Soccerway". ng.soccerway.com. Retrieved 2024-03-28. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":1" defined multiple times with different content
  3. 3.0 3.1 "GHPL Live - Ghana Premier League Live". www.ghanaleaguelive.com. Retrieved 2024-03-28. Cite error: Invalid <ref> tag; name ":0" defined multiple times with different content
  4. "Morocco - AS Forces Armées Royales - Results, fixtures, squad, statistics, photos, videos and news - Soccerway". ng.soccerway.com. Retrieved 2024-03-28.
  5. "Mafia Nyame :: FAR Rabat :: Player Profile :: playmakerstats.com". www.playmakerstats.com (in Turanci). Retrieved 2024-03-28.