Jump to content

Mahdi Afri

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahdi Afri
Rayuwa
Haihuwa 1 ga Janairu, 1996 (28 shekaru)
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Kyaututtuka

Mahdi Afri (an haife shi a ranar 1 ga watan Janairu, shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in da shida 1996) ɗan wasan nakasassu ɗan ƙasar Marokko ne mai naƙasasshen gani da ke fafatawa a cikin T12 -classification sprint events. [1] Ya wakilci Maroko a gasar wasannin nakasassu ta bazara ta shekarar alif dubu biyu da goma sha shida 2016 da aka gudanar a Rio de Janeiro, Brazil kuma ya lashe lambobin yabo biyu: lambar azurfa a gasar tseren mita dari hudu 400 T12 na maza da lambar tagulla a gasar mita dari biyu 200 T12 na maza. [1]

A gasar Islamic solidarity games ta shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017 da aka yi a birnin Baku na kasar Azarbaijan, ya samu lambobin yabo biyu: lambar zinare a tseren mita dari hudu 400 na T12 na maza da kuma tagulla a gasar mita dari daya 100 T12.[2]

A Gasar Cin Kofin Duniya ta shekarar alif dubu biyu da goma sha bakwai 2017 ya lashe lambar zinare a cikin gasar tseren mita 200 T12 da na maza na mita 400 T12.[3] Shekaru biyu bayan haka, a gasar cin kofin duniya ta shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019, ya ci lambar azurfa a gasar tseren mita dari hudu 400 T12 na maza.[4] [5]

  1. 1.0 1.1 "Mahdi Afri" . Tokyo 2020. Archived from the original on 26 August 2021. Retrieved 26 August 2021.Empty citation (help)
  2. "Dubai 2019: Spectacular Saturday sees seven world records" . paralympic.org . 9 November 2019. Retrieved 2 January 2020.
  3. "Mahdi Afri" . paralympic.org . International Paralympic Committee . Retrieved 26 December 2019.
  4. Etchells, Daniel (21 July 2017). "Moroccan breaks own world record to defend 400m title at World Para Athletics Championships" . InsideTheGames.biz . Retrieved 2 January 2020.
  5. "Results - Men's 400m T12 Final" . IPC . Retrieved 2 January 2020.