Mahmood shahat
Appearance
|
| |
| Rayuwa | |
| Haihuwa |
Mit Ghamr (en) |
| ƙasa | Misra |
| Harshen uwa |
Egyptian Arabic (en) |
| Karatu | |
| Harsuna |
Egyptian Arabic (en) Larabci |
| Sana'a | |
| Sana'a |
qāriʾ (mul) |
Mahmoud Ash-Shahat Anwar Sheikh Mahmoud Ash-Shahat (Larabci: شيخ محمود الشهات; an haife shi a Mit Ghamr, Ad-Daqahliyah, Masar, a ranar 10 ga watan Satumba a shekarar 1984; yana da shekara 39, Qari ne kuma Hafiz daga Masar wanda ya shahara a matsayin makarancin Al-Qur'ani mai girma a cikin gida da waje.[1]
Asali da Aiki
[gyara sashe | gyara masomin]
An haifi Mahmoud Ash-Shahat bin Muhammad Anwar da fitaccen malaminsa, Sheikh Mahmoud Ash-Shahat a ranar 10 ga Satumba, 1984 a ƙauyen Kafr Al-Wazir da ke Mit Ghamr a lardin Ad-Daqahliyah. Mahaifinsa Sheikh Ash-Shahat Anwar ya haddace kur'ani yana da shekaru 12 a duniya, kuma ya samu matsayi na daya a gasar kasa da kasa da aka gudanar a kasar Masar.