Mahmoud Shaaban

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Mahmoud Shaaban
Rayuwa
Haihuwa 7 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa

Mahmoud Shaaban ɗan kwallon Masar ne wanda ke buga wa kungiyar Future FC ta Premier ta Masar wasa a matsayin mai tsaron baya.[1][2][3][4]

Tarihin rayuwa[gyara sashe | gyara masomin]

An haifi Mahmoud Shaaban a ranar 7 ga Maris,shekara ta alif ɗari tara da casa'in da biyar1995A.c a Masar[5][6][7] Ya fara wasan kwallon kafa na Al Ittihad a shekarar 2015. A shekarar 2019 aka koma kungiyar FC Masr kuma a wannan shekarar aka mayar da shi Al Ittihad. A cikin 2021 Ghazl El Mahalla ne ya saye shi kuma a halin yanzu yana Future FC.[2][8][9]

Kofuna[gyara sashe | gyara masomin]

Ya cin kofin EFA League na 2021/2022 tare da Future FC.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]