Mahmud Abunada
Appearance
| Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
| Haihuwa | Qatar, 5 ga Faburairu, 2000 (26 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||
| Tsayi | 1.91 m | ||||||||||||||||||||||
Mahmud Ibrahim Abunada (Larabci: محمود إبراهيم أبو ندى; an haife shi ne a ranar 5 ga watan Fabrairu a shekara ta 2000) dan wasan kwallon kafa ne na kasar Qatar wanda ke taka leda a matsayin Mai tsaran raga na kungiyar kwallon kafa ta Qatar mai suna Al-Arabi.[1][2][3]
Abunada ya fara aikinsa a Al-Arabi kuma ya samo asali ne daga tsarin matasan Al-Arabi. A ranar 14 ga watan Fabrairu, shekara ta 2019, ya fara wasansa na ƙwararru don Al-Arabi da Al-Rayyan a cikin Pro League.[4]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ XS Studios. "Mahmud Abunada". www.mundial11.ae. Retrieved 2020-06-26.
- ↑ Mahmud Abunada at Soccerway. Retrieved 26 June 2020.
- ↑ "اللاعب : محمود إبراهيم أبو ندى". www.kooora.com. Archived from the original on 2023-06-29. Retrieved 2023-06-29.
- ↑ "Al-Rayyan 3–1 Al-Arabi". Soccerway.com. Soccerway. 14 February 2019. Retrieved 26 June 2020.