Mai Neman Kansa (fim)
Appearance
Mai Neman Kai | Rashanci : Шкурник | ||
---|---|---|---|
Directed by | Nikolai Shpikovsky | ||
Wanda aka rubuta |
Mai Neman Kansa wato The self Seeker ( Russian: Шкурник, romanized: Shkurnyk ) wani fim ne na Soviet a 1929 wanda Nikolai Shpikovsky ya ba da umarni. [1] [2] [3] [4] [5]
Labari
[gyara sashe | gyara masomin]An shirya fim din a kasar Ukraine a lokacin yakin basasa. A tsakiyar shirin akwai Apollo Shmiguev, mai aminci ga dukkan gwamnatoci, wanda zai iya amfana acikin kowane hali.
‘Yan wasan kwaikwayo
[gyara sashe | gyara masomin]- Dora Feller-Spikovskaya a matsayin Commissar
- Dimitry Kaka a matsayin Colonel
- Luka Lyashenko a matsayin shugaban jam'iyyar
- Ivan Sadovskiy as Apollon Z. Shmyguev 'Shkurnik' (as Ivan Sadovski)
- S. Vlasenko a matsayin babban jami'in bincike na bootlegging [6]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Все звуки «Счастья»
- ↑ "Во Франции успешно прошла неделя украинского кино". Archived from the original on 2022-04-14. Retrieved 2023-03-14. More than one of
|archiveurl=
and|archive-url=
specified (help); More than one of|archivedate=
and|archive-date=
specified (help) - ↑ Игорь Янковский: «Универсальный язык кино позволяет быстро и эффективно рассказать о нашей стране»
- ↑ В Париже в течение недели будут показывать украинское кино
- ↑ В Париже пройдет «Неделя украинского кино»
- ↑ Шкурник (1929) Full Cast & Crew
Hanyoyin haɗi na waje
[gyara sashe | gyara masomin]- The Self Seeker at IMDb