Mai daukar hoto
Appearance
|
sana'a da being (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na | mai zane-zane |
| Vocalized name (en) | צַלָּם |
| Field of this occupation (en) |
hoto da photographing (en) |
| Described at URL (en) | langdonroad.com, nypl.org… da gary.saretzky.com… |
| Patron saint (en) |
Saint Veronica (en) |
| ISCO-08 occupation class (en) | 3431 |
| ISCO-88 occupation class (en) | 3431 |
| Nada jerin |
list of photographers (en) |


Mai ɗaukar hoto Ɗaukar hoto sana'a ce wadda ake yi tun kaka da Kakanni shi ɗaukar hoto yana da matuƙar amfani ta yanda zamu iya barinshi a tarihi ana amfani da hoto ta hanyar aje tarihi kamar yanda yanzu Za'a iya samun hoton da aƙalla yakai shekara ɗari biyar(500) koma fiye da haka.
Amfanin hoto
[gyara sashe | gyara masomin]- Ana amfani dashi a asibiti
- Ana amfani dashi a banki
- Ana amfani dashi a makaranta
- Ana amfani dashi wajen yin katin zama ɗan ƙasa
- Ana amfani dashi