Majalisar Dokokin Najeriya ta 10
Appearance
| Iri |
legislative term (en) |
|---|---|
| Kwanan watan | 13 ga Yuni, 2023 – |
| Ƙasa | Najeriya |
Majalissar dokoki ta 10 ta Tarayyar Najeriya ita ce majalisa mai wakilai biyu da aka ƙaddamar a ranar 13 ga Yunin shekarar 2023 kuma za ta ci gaba da aiki har zuwa ranar 13 ga Yuni shekarar 2027 mai zuwa.