Jump to content

Majalisar Kenya ta 12

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Infotaula d'esdevenimentMajalisar Kenya ta 12
Iri legislative term (en) Fassara
Q100251218 Fassara
Validity (en) Fassara 31 ga Augusta, 2017 –  9 ga Augusta, 2022
Applies to jurisdiction (en) Fassara Kenya

Yanar gizo parliament.go.ke…


Majalisar 12 ta Kenya ita ce taron reshen majalissar na gwamnatin Kenya, wanda aka fara ranar 31 ga Agusta 2017.[1] [2] Majalisar ta kasa tana da mambobi 350 da suka kunshi wakilai 290 da aka zaba daga mazabu, wakilan mata 47, wakilai 12 da aka zaba.[3] da kuma kakakin majalisar dokokin Kenya.[4] Majalisar dattijai ta ƙunshi mambobi 67, wanda ya ƙunshi mambobi 47 waɗanda aka zaɓa daga ƙananan hukumomi, da kuma wakilai 20 da aka zaɓa.

Membobin sun fara aiki ne bayan babban zaben Kenya na 2017.

•List of members of the National Assembly of Kenya, 2017–2022

  1. Kalekye, Margaret (31 August 2017). "Senators and National Assembly members take oath of office". Kenya Broadcasting Corporation.
  2. "FACTSHEET: Kenya's new parliament by numbers – Africa Check"
  3. "Members of National Assembly | the Kenyan Parliament Website"
  4. "History of the Parliament of Kenya"