Jump to content

Majalisar dokokin Anambra

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Majalisar dokokin Anambra
Bayanai
Iri unicameral legislature (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Member count (en) Fassara 30
Number of seats (en) Fassara 30
Mulki
Shugaba deputy speaker (en) Fassara
Hedkwata Jahar Anambra da Awka
Subdivisions
Tarihi
Ƙirƙira 1991
1979
Wanda ya samar
anambrastate.gov.ng…
Gidan gwamnatin Anambra
Yankin Anambra a Taswiran Najeriya

Majalisar Dokokin Jihar Anambara reshe ne na Dokoki na Gwamnatin Jihar Anambara da aka kirkira a shekarar 1991 lokacin da aka kirkiro jihar ta Anambra. Ƙunungiya ce ta mambobi tare da zaɓaɓɓun mambobi 30 waɗanda ke wakiltar Mazabu 30. Hon. Uchenna Okafor shine shugaban majalisar dokokin jihar Anambra a Yanzu. a cikin majalisar [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "Uche Okafor emerges new speaker Anambra House of Assembly" June 2019. Retrieved 21 November 2019.