Majina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Majina
subclass ofmucus Gyara
material usedmucus Gyara
containspollen, dust, smoke, dirt, Yashi Gyara
Foundational Model of Anatomy ID83688 Gyara

Majina wani sina darin kwayoyin halitta ne dan adam baya bukatar sa a cikin jikin shi, yakan fitar da sinadaran lokaci bayan lokaci, idan kuma baida lafiya, to adadin fitarwan yana karuwa i zuwa linki daya, ya danganta da irin ciwon da mutum ya keyi.